Advertisement

Abin da ya sa ake kirana Madagwal – Ali Artwork

Abin da ya sa ake kirana Madagwal – Ali Artwork Daga Bakin Mai Ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 16, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Ali Artwork, inda ya amsa tambayoyin da za su saku dariya.

Da muka tambaye shi mene ne ma'anar sunan da ake kiransa da shi, wato Madagwal, sai ya ce mana sunan wani ne a unguwarsu. Ya ari sunan ne saboda barkwanci.

Bidiyo: Abdulbaqi Jari

Website:
Facebook:
Instagram:
Twitter:

Hausa,Nigeria,Niger,News,Africa,Ghana,Mali,BBC,BBC News,BBC News Hausa,Labarai,

Post a Comment

0 Comments